Rae ta fara zance da Barry a shekarar da ta gabata jim kaɗan bayan faɗawa cikin takaici sanadiyyar mutuwar aurenta. Amma ...
Germain na son Erling Haaland, ƙungiyoyin Turai da dama na son Bernardo Silva yayin da Carlo Ancelotti ke son ci gaba da zama ...
Man Utd na son ɗauko ɗanwasan Liverpool Alexis Mac Allister, Man City ba ta son sayar da James Trafford, Nicolas Jackson zai ...
Majlisar Dinkin Duniya ta ce a cikin kwanaki uku na farko da fara yaƙin a birnin el-Fasher, ''mutane aƙalla 4,400 aka kashe'' ...
Masana tsaro a ƙasar na ganin akwai fannonin da ya kamata a bai wa fifiko a horon da za a bai wa dakarun Najeriyar, domin ƙarfafa su a ƙoƙarin da suke yi na murƙushe ƙungiyoyin ƴanbindiga a ƙasar.
Zaɓen ya gudana ciki kwanciyar hankali, amma masu ruwa da tsaki sun bayyana damuwa kan rashin fitowar mutane yadda ya kamata domin kaɗa ƙuri'a, wani lamari da aka saba gani a zaɓen ƙananan hukumomi a ...
Na zaci cewa abin ba zai wuce wata uku zuwa huɗu ba, ashe na yi kuskure a hasashena," kamar yadda Ilett ya shaida wa BBC.
Ivan Toney ya buɗe ƙofar dawowa gasar Premier, Liverpool ba ta son sayar da Dominik Szoboszlai, amma Nick Woltemade na da tabbacin komawa taka leda a Bundesliga.
White, Ƙungiyoyin Saudiyya na farautar ɗanwasan gaba na Liverpool Mohamed Salah, yayin albashin Sandro Tonali ke neman zama ...
Sandro Tonali na kan gaba da Manchester United ke farauta don maye gurbin Casrmiro, Liverpool za ta ba Federico Chiesa damar ...
Wasu ƴanmata ƴan uwan juna biyu a Indiya sun bayyana yadda kwallon kafa ya sauya rayuwarsu da kuma taimaka musu wajen yaki da auren wuri.
Kamfanonin sada zumunta biyu mafi girma a duniya na fuskantar tuhuma kan samar da shafukan da suka zamo "alaƙaƙai" ga yara yayin da aka fara sauraron ƙarar da aka shigar a Amurka.
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results